A wannan video, mai taken, "Maryam Lemu - Trust, Belief and Hope (Final Episode)," Malama Maryam Lemu, cikin harshen Turanci, ta yi matashiya da kuma nuni da muhimmancin riko ga halaye na kwarai a wajen dan adam. Ta bada misali da juriya wajen riko da halaye na kwai ko da a wani irin hali mutum ya tsaincin kansa. Sannan, za a iya duba kashi na daya da na biyun wannan video a jerin bidiyoyinmu.
Comments